Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 65 - البَقَرَة - Page - Juz 1
﴿وَلَقَدۡ عَلِمۡتُمُ ٱلَّذِينَ ٱعۡتَدَوۡاْ مِنكُمۡ فِي ٱلسَّبۡتِ فَقُلۡنَا لَهُمۡ كُونُواْ قِرَدَةً خَٰسِـِٔينَ ﴾
[البَقَرَة: 65]
﴿ولقد علمتم الذين اعتدوا منكم في السبت فقلنا لهم كونوا قردة خاسئين﴾ [البَقَرَة: 65]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle ne, haƙiƙa, kun san waɗanda suka ƙetare haddi daga gare ku a cikin Asabar, sai muka ce musu: "ku kasance birai ƙasƙantattu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne, haƙiƙa, kun san waɗanda suka ƙetare haddi daga gare ku a cikin Asabar, sai muka ce musu: "ku kasance birai ƙasƙantattu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne, haƙĩƙa, kun san waɗanda suka ƙẽtare haddi daga gare ku a cikin Asabar, sai muka ce musu: "ku kasance birai ƙasƙantattu |