Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 66 - البَقَرَة - Page - Juz 1
﴿فَجَعَلۡنَٰهَا نَكَٰلٗا لِّمَا بَيۡنَ يَدَيۡهَا وَمَا خَلۡفَهَا وَمَوۡعِظَةٗ لِّلۡمُتَّقِينَ ﴾
[البَقَرَة: 66]
﴿فجعلناها نكالا لما بين يديها وما خلفها وموعظة للمتقين﴾ [البَقَرَة: 66]
Abubakar Mahmood Jummi Muka sanya ta (mas'alar) azaba, domin abin da yake gaba gareta, da yake a bayanta, kuma wa'azi ga masu taƙawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Muka sanya ta (mas'alar) azaba, domin abin da yake gaba gareta, da yake a bayanta, kuma wa'azi ga masu taƙawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Muka sanya ta (mas'alar) azãba, dõmin abin da yake gaba gareta, da yake a bãyanta, kuma wa'azi ga mãsu taƙawa |