×

Allah Ya sa hãtimi a kan zukãtansu, da a kan jinsu, kuma 2:7 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Baqarah ⮕ (2:7) ayat 7 in Hausa

2:7 Surah Al-Baqarah ayat 7 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 7 - البَقَرَة - Page - Juz 1

﴿خَتَمَ ٱللَّهُ عَلَىٰ قُلُوبِهِمۡ وَعَلَىٰ سَمۡعِهِمۡۖ وَعَلَىٰٓ أَبۡصَٰرِهِمۡ غِشَٰوَةٞۖ وَلَهُمۡ عَذَابٌ عَظِيمٞ ﴾
[البَقَرَة: 7]

Allah Ya sa hãtimi a kan zukãtansu, da a kan jinsu, kuma a Kan ganin su akwai wata yãna; kuma suna da wata azãba mai girma

❮ Previous Next ❯

ترجمة: ختم الله على قلوبهم وعلى سمعهم وعلى أبصارهم غشاوة ولهم عذاب عظيم, باللغة الهوسا

﴿ختم الله على قلوبهم وعلى سمعهم وعلى أبصارهم غشاوة ولهم عذاب عظيم﴾ [البَقَرَة: 7]

Abubakar Mahmood Jummi
Allah Ya sa hatimi a kan zukatansu, da a kan jinsu, kuma a Kan ganin su akwai wata yana; kuma suna da wata azaba mai girma
Abubakar Mahmoud Gumi
Allah Ya sa hatimi a kan zukatansu, da a kan jinsu, kuma a Kan ganin su akwai wata yana; kuma suna da wata azaba mai girma
Abubakar Mahmoud Gumi
Allah Ya sa hãtimi a kan zukãtansu, da a kan jinsu, kuma a Kan ganin su akwai wata yãna; kuma suna da wata azãba mai girma
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek