×

Kuma akwai daga cikin mutãne wanda* yake cewa: "Mun yi imani da 2:8 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Baqarah ⮕ (2:8) ayat 8 in Hausa

2:8 Surah Al-Baqarah ayat 8 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 8 - البَقَرَة - Page - Juz 1

﴿وَمِنَ ٱلنَّاسِ مَن يَقُولُ ءَامَنَّا بِٱللَّهِ وَبِٱلۡيَوۡمِ ٱلۡأٓخِرِ وَمَا هُم بِمُؤۡمِنِينَ ﴾
[البَقَرَة: 8]

Kuma akwai daga cikin mutãne wanda* yake cewa: "Mun yi imani da Allah kuma da Yinin Lãhira." Alhãli kuwa su ba muminai ba ne

❮ Previous Next ❯

ترجمة: ومن الناس من يقول آمنا بالله وباليوم الآخر وما هم بمؤمنين, باللغة الهوسا

﴿ومن الناس من يقول آمنا بالله وباليوم الآخر وما هم بمؤمنين﴾ [البَقَرَة: 8]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma akwai daga cikin mutane wanda* yake cewa: "Mun yi imani da Allah kuma da Yinin Lahira." Alhali kuwa su ba muminai ba ne
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma akwai daga mutane wanda yake cewa: "Mun yi imani da Allah kuma da Yinin Lahira." Alhali kuwa su ba muminai ba ne
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma akwai daga mutãne wanda yake cewa: "Mun yi imani da Allah kuma da Yinin Lãhira." Alhãli kuwa su ba muminai ba ne
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek