×

Kuma suka ce: "Wuta bã zã ta shãfe mu ba, fãce, 'yan 2:80 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Baqarah ⮕ (2:80) ayat 80 in Hausa

2:80 Surah Al-Baqarah ayat 80 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 80 - البَقَرَة - Page - Juz 1

﴿وَقَالُواْ لَن تَمَسَّنَا ٱلنَّارُ إِلَّآ أَيَّامٗا مَّعۡدُودَةٗۚ قُلۡ أَتَّخَذۡتُمۡ عِندَ ٱللَّهِ عَهۡدٗا فَلَن يُخۡلِفَ ٱللَّهُ عَهۡدَهُۥٓۖ أَمۡ تَقُولُونَ عَلَى ٱللَّهِ مَا لَا تَعۡلَمُونَ ﴾
[البَقَرَة: 80]

Kuma suka ce: "Wuta bã zã ta shãfe mu ba, fãce, 'yan kwãnuka ƙidãyayyu."Ka ce: "Ashe kun riƙi wani alkawari a wurin Allah, sa'an nan Allah ba zai sãɓa wa alkawarinSa ba ko kuwa kuna faɗin abin da ba ku sani ba bisa ga Allah

❮ Previous Next ❯

ترجمة: وقالوا لن تمسنا النار إلا أياما معدودة قل أتخذتم عند الله عهدا, باللغة الهوسا

﴿وقالوا لن تمسنا النار إلا أياما معدودة قل أتخذتم عند الله عهدا﴾ [البَقَرَة: 80]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma suka ce: "Wuta ba za ta shafe mu ba, face, 'yan kwanuka ƙidayayyu."Ka ce: "Ashe kun riƙi wani alkawari a wurin Allah, sa'an nan Allah ba zai saɓa wa alkawarinSa ba ko kuwa kuna faɗin abin da ba ku sani ba bisa ga Allah
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma suka ce: "Wuta ba za ta shafe mu ba, face, 'yan kwanuka ƙidayayyu."Ka ce: "Ashe kun riƙi wani alkawari a wurin Allah, sa'an nan Allah ba zai saɓa wa alkawarinSa ba ko kuwa kuna faɗin abin da ba ku sani ba bisa ga Allah
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma suka ce: "Wuta bã zã ta shãfe mu ba, fãce, 'yan kwãnuka ƙidãyayyu."Ka ce: "Ashe kun riƙi wani alkawari a wurin Allah, sa'an nan Allah ba zai sãɓa wa alkawarinSa ba ko kuwa kuna faɗin abin da ba ku sani ba bisa ga Allah
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek