Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 89 - البَقَرَة - Page - Juz 1
﴿وَلَمَّا جَآءَهُمۡ كِتَٰبٞ مِّنۡ عِندِ ٱللَّهِ مُصَدِّقٞ لِّمَا مَعَهُمۡ وَكَانُواْ مِن قَبۡلُ يَسۡتَفۡتِحُونَ عَلَى ٱلَّذِينَ كَفَرُواْ فَلَمَّا جَآءَهُم مَّا عَرَفُواْ كَفَرُواْ بِهِۦۚ فَلَعۡنَةُ ٱللَّهِ عَلَى ٱلۡكَٰفِرِينَ ﴾
[البَقَرَة: 89]
﴿ولما جاءهم كتاب من عند الله مصدق لما معهم وكانوا من قبل﴾ [البَقَرَة: 89]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma a lokacin da wani Littafi daga wurin Allah ya je musu, mai gaskatawa ga abin da yake tare da su, alhali kuwa sun kasance daga gabanin haka suna fatar taimako* da shi a kan waɗanda suka kafirta. To, a lokacin da abin da suka sani ya je musu, sai suka kafirta da shi. Saboda haka la'anar Allah ta tabbata a kan kafirai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a lokacin da wani Littafi daga wurin Allah ya je musu, mai gaskatawa ga abin da yake tare da su, alhali kuwa sun kasance daga gabanin haka suna fatar taimako da shi a kan waɗanda suka kafirta. To, a lokacin da abin da suka sani ya je musu, sai suka kafirta da shi. Saboda haka la'anar Allah ta tabbata a kan kafirai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a lõkacin da wani Littãfi daga wurin Allah ya je musu, mai gaskatãwa ga abin da yake tãre da su, alhãli kuwa sun kasance daga gabãnin haka suna fãtar taimako da shi a kan waɗanda suka kãfirta. To, a lõkacin da abin da suka sani ya je musu, sai suka kãfirta da shi. Sabõda haka la'anar Allah ta tabbata a kan kãfirai |