Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 94 - البَقَرَة - Page - Juz 1
﴿قُلۡ إِن كَانَتۡ لَكُمُ ٱلدَّارُ ٱلۡأٓخِرَةُ عِندَ ٱللَّهِ خَالِصَةٗ مِّن دُونِ ٱلنَّاسِ فَتَمَنَّوُاْ ٱلۡمَوۡتَ إِن كُنتُمۡ صَٰدِقِينَ ﴾
[البَقَرَة: 94]
﴿قل إن كانت لكم الدار الآخرة عند الله خالصة من دون الناس﴾ [البَقَرَة: 94]
Abubakar Mahmood Jummi Ka ce: "Idan Gidan Lahira ya kasance saboda ku ku ne kadai, a wurin Allah babu sauran mutane, to, ku yi burin mutuwa, idan kun kasance masu gaskiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Idan Gidan Lahira ya kasance saboda ku, a wurin Allah keɓe ba da sauran mutane ba, to, ku yi gurin mutuwa, idan kun kasance masu gaskiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Idan Gidan Lãhira ya kasance sabõda ku, a wurin Allah keɓe bã da sauran mutãne ba, to, ku yi gũrin mutuwa, idan kun kasance mãsu gaskiya |