Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 95 - البَقَرَة - Page - Juz 1
﴿وَلَن يَتَمَنَّوۡهُ أَبَدَۢا بِمَا قَدَّمَتۡ أَيۡدِيهِمۡۚ وَٱللَّهُ عَلِيمُۢ بِٱلظَّٰلِمِينَ ﴾
[البَقَرَة: 95]
﴿ولن يتمنوه أبدا بما قدمت أيديهم والله عليم بالظالمين﴾ [البَقَرَة: 95]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ba za su yi gurinta ba har abada saboda abin da hannayensu, suka gabatar. Kuma Allah Masani ne ga azzalumai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ba za su yi gurinta bahar abada saboda abin da hannayensu, suka gabatar. Kuma Allah Masani ne ga azzalumai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma bã zã su yi gũrinta bahar abada sabõda abin da hannayensu, suka gabãtar. Kuma Allah Masani ne ga azzãlumai |