Quran with Hausa translation - Surah Ta-Ha ayat 112 - طه - Page - Juz 16
﴿وَمَن يَعۡمَلۡ مِنَ ٱلصَّٰلِحَٰتِ وَهُوَ مُؤۡمِنٞ فَلَا يَخَافُ ظُلۡمٗا وَلَا هَضۡمٗا ﴾
[طه: 112]
﴿ومن يعمل من الصالحات وهو مؤمن فلا يخاف ظلما ولا هضما﴾ [طه: 112]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma wanda ya aikata wani abu daga ayyukan ƙwarai alhali kuwa yana mai imani, to, ba ya tsoron wani zalunci ko wata naƙasa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wanda ya aikata wani abu daga ayyukan ƙwarai alhali kuwa yana mai imani, to, ba ya tsoron wani zalunci ko wata naƙasa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wanda ya aikata wani abu daga ayyukan ƙwarai alhãli kuwa yanã mai ĩmãni, to, bã ya tsõron wani zãlunci ko wata naƙasa |