Quran with Hausa translation - Surah Ta-Ha ayat 47 - طه - Page - Juz 16
﴿فَأۡتِيَاهُ فَقُولَآ إِنَّا رَسُولَا رَبِّكَ فَأَرۡسِلۡ مَعَنَا بَنِيٓ إِسۡرَٰٓءِيلَ وَلَا تُعَذِّبۡهُمۡۖ قَدۡ جِئۡنَٰكَ بِـَٔايَةٖ مِّن رَّبِّكَۖ وَٱلسَّلَٰمُ عَلَىٰ مَنِ ٱتَّبَعَ ٱلۡهُدَىٰٓ ﴾
[طه: 47]
﴿فأتياه فقولا إنا رسولا ربك فأرسل معنا بني إسرائيل ولا تعذبهم قد﴾ [طه: 47]
Abubakar Mahmood Jummi Sai ku je masa sa'an nan ku ce, Lalle mu, Manzanni biyune na Ubangijinka, sai ka saki Bani Isra'ila tare da mu. Kuma kada ka yi musu azaba. Haƙiƙa mun zomaka da wata aya daga, Ubangijinka. Kuma aminci ya tabbata ga wanda ya bi shiriya |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai ku je masa sa'an nan ku ce, Lalle mu, Manzanni biyune na Ubangijinka, sai ka saki Bani Isra'ila tare da mu. Kuma kada ka yi musu azaba. Haƙiƙa mun zomaka da wata aya daga, Ubangijinka. Kuma aminci ya tabbata ga wanda ya bi shiriya |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai ku jẽ masa sa'an nan ku ce, Lalle mũ, Manzanni biyune na Ubangijinka, sai ka saki Banĩ Isrã'ĩla tãre da mu. Kuma kada ka yi musu azãba. Haƙĩƙa mun zomaka da wata ãyã daga, Ubangijinka. Kuma aminci ya tabbata ga wanda ya bi shiriya |