Quran with Hausa translation - Surah Ta-Ha ayat 46 - طه - Page - Juz 16
﴿قَالَ لَا تَخَافَآۖ إِنَّنِي مَعَكُمَآ أَسۡمَعُ وَأَرَىٰ ﴾
[طه: 46]
﴿قال لا تخافا إنني معكما أسمع وأرى﴾ [طه: 46]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ce: "Kada ku ji tsoro. Lalle Ni, Ina tare da ku, Inaji, kuma Ina gani |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Kada ku ji tsoro. Lalle Ni, Ina tare da ku, Inaji, kuma Ina gani |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Kada ku ji tsõro. Lalle Nĩ, Inã tãre da ku, Inaji, kuma Inã gani |