Quran with Hausa translation - Surah Ta-Ha ayat 48 - طه - Page - Juz 16
﴿إِنَّا قَدۡ أُوحِيَ إِلَيۡنَآ أَنَّ ٱلۡعَذَابَ عَلَىٰ مَن كَذَّبَ وَتَوَلَّىٰ ﴾
[طه: 48]
﴿إنا قد أوحي إلينا أن العذاب على من كذب وتولى﴾ [طه: 48]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle mu, haƙiƙa, an yi wahayi zuwa gare mu, cewa azaba tana a kan wanda ya ƙaryata, kuma ya juya baya |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle mu, haƙiƙa, an yi wahayi zuwa gare mu, cewaazaba tana a kan wanda ya ƙaryata, kuma ya juya baya |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle mũ, haƙĩƙa, an yi wahayi zuwa gare mu, cẽwaazãba tanã a kan wanda ya ƙaryata, kuma ya jũya bãya |