×

Daga gare ta* Muka halitta ku, kuma a cikinta Muke mayar da 20:55 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Ta-Ha ⮕ (20:55) ayat 55 in Hausa

20:55 Surah Ta-Ha ayat 55 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Ta-Ha ayat 55 - طه - Page - Juz 16

﴿۞ مِنۡهَا خَلَقۡنَٰكُمۡ وَفِيهَا نُعِيدُكُمۡ وَمِنۡهَا نُخۡرِجُكُمۡ تَارَةً أُخۡرَىٰ ﴾
[طه: 55]

Daga gare ta* Muka halitta ku, kuma a cikinta Muke mayar da ku, kuma daga gare ta Muke fitar da ku a wani lõkaci na dabam

❮ Previous Next ❯

ترجمة: منها خلقناكم وفيها نعيدكم ومنها نخرجكم تارة أخرى, باللغة الهوسا

﴿منها خلقناكم وفيها نعيدكم ومنها نخرجكم تارة أخرى﴾ [طه: 55]

Abubakar Mahmood Jummi
Daga gare ta* Muka halitta ku, kuma a cikinta Muke mayar da ku, kuma daga gare ta Muke fitar da ku a wani lokaci na dabam
Abubakar Mahmoud Gumi
Daga gare ta Muka halitta ku, kuma a cikinta Muke mayar da ku, kuma daga gare ta Muke fitar da ku a wani lokaci na dabam
Abubakar Mahmoud Gumi
Daga gare ta Muka halitta ku, kuma a cikinta Muke mayar da ku, kuma daga gare ta Muke fitar da ku a wani lõkaci na dabam
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek