Quran with Hausa translation - Surah Ta-Ha ayat 56 - طه - Page - Juz 16
﴿وَلَقَدۡ أَرَيۡنَٰهُ ءَايَٰتِنَا كُلَّهَا فَكَذَّبَ وَأَبَىٰ ﴾
[طه: 56]
﴿ولقد أريناه آياتنا كلها فكذب وأبى﴾ [طه: 56]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle, haƙiƙa, Mun nuna masa ayoyin Mu dukansu sai ya ƙaryata, kuma ya ƙiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle, haƙiƙa, Mun nuna masa ayoyinMu dukansu sai ya ƙaryata, kuma ya ƙiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle, haƙĩƙa, Mun nũna masa ãyõyinMu dukansu sai ya ƙaryata, kuma ya ƙiya |