Quran with Hausa translation - Surah Ta-Ha ayat 60 - طه - Page - Juz 16
﴿فَتَوَلَّىٰ فِرۡعَوۡنُ فَجَمَعَ كَيۡدَهُۥ ثُمَّ أَتَىٰ ﴾
[طه: 60]
﴿فتولى فرعون فجمع كيده ثم أتى﴾ [طه: 60]
Abubakar Mahmood Jummi Sai Fir'auna ya juya, sa'an nan ya tara mugunyar dabararsa, sa'an nan kuma ya zo |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai Fir'auna ya juya, sa'an nan ya tara mugunyar dabararsa, sa'an nan kuma ya zo |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai Fir'auna ya jũya, sa'an nan ya tãra mugunyar dabãrarsa, sa'an nan kuma ya zo |