Quran with Hausa translation - Surah Ta-Ha ayat 61 - طه - Page - Juz 16
﴿قَالَ لَهُم مُّوسَىٰ وَيۡلَكُمۡ لَا تَفۡتَرُواْ عَلَى ٱللَّهِ كَذِبٗا فَيُسۡحِتَكُم بِعَذَابٖۖ وَقَدۡ خَابَ مَنِ ٱفۡتَرَىٰ ﴾
[طه: 61]
﴿قال لهم موسى ويلكم لا تفتروا على الله كذبا فيسحتكم بعذاب وقد﴾ [طه: 61]
Abubakar Mahmood Jummi Musa ya ce musu, "Kaitonku! Kada ku ƙirƙira ƙarya ga Allah har Ya tumɓuke ku da wata azaba. Kuma wanda ya ƙirƙira ƙarya, ya taɓe |
Abubakar Mahmoud Gumi Musa ya ce musu, "Kaitonku! Kada ku ƙirƙira ƙarya ga Allah har Ya tumɓuke ku da wata azaba. Kuma wanda ya ƙirƙira ƙarya, ya taɓe |
Abubakar Mahmoud Gumi Mũsã ya ce musu, "Kaitõnku! Kada ku ƙirƙira ƙarya ga Allah har Ya tumɓuke ku da wata azãba. Kuma wanda ya ƙirƙira ƙarya, yã tãɓe |