Quran with Hausa translation - Surah Ta-Ha ayat 72 - طه - Page - Juz 16
﴿قَالُواْ لَن نُّؤۡثِرَكَ عَلَىٰ مَا جَآءَنَا مِنَ ٱلۡبَيِّنَٰتِ وَٱلَّذِي فَطَرَنَاۖ فَٱقۡضِ مَآ أَنتَ قَاضٍۖ إِنَّمَا تَقۡضِي هَٰذِهِ ٱلۡحَيَوٰةَ ٱلدُّنۡيَآ ﴾
[طه: 72]
﴿قالوا لن نؤثرك على ما جاءنا من البينات والذي فطرنا فاقض ما﴾ [طه: 72]
Abubakar Mahmood Jummi Suka ce: "Ba za mu fifita ka ba faufau a kan abin da ya zo mana na hujjoji. Muna rantsuwa da wanda Ya ƙaga halittarmu sai ka hukunta abin da kake mai hukuntawa, ai kana ƙare wannan rayuwar duniya kawai ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Suka ce: "Ba za mu fifita ka ba faufau a kan abin da ya zo mana na hujjoji. Muna rantsuwa da wanda Ya ƙaga halittarmu sai ka hukunta abin da kake mai hukuntawa, ai kana ƙare wannan rayuwar duniya kawai ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Suka ce: "Bã zã mu fĩfĩta ka ba faufau a kan abin da ya zo mana na hujjõji. Munã rantsuwa da wanda Ya ƙãga halittarmu sai ka hukunta abin da kake mai hukuntãwa, ai kanã ƙãre wannan rãyuwar dũniya kawai ne |