Quran with Hausa translation - Surah Ta-Ha ayat 73 - طه - Page - Juz 16
﴿إِنَّآ ءَامَنَّا بِرَبِّنَا لِيَغۡفِرَ لَنَا خَطَٰيَٰنَا وَمَآ أَكۡرَهۡتَنَا عَلَيۡهِ مِنَ ٱلسِّحۡرِۗ وَٱللَّهُ خَيۡرٞ وَأَبۡقَىٰٓ ﴾
[طه: 73]
﴿إنا آمنا بربنا ليغفر لنا خطايانا وما أكرهتنا عليه من السحر والله﴾ [طه: 73]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle mu, mun yi imani da Ubangijinmu domin Ya gafarta mana laifuffukanmu da abin da ka tilasta mu a kansa na sihiri. Kuma Allah ne Mafi alheri, kuma Mafi wanzuwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle mu, mun yi imani da Ubangijinmu domin Ya gafarta mana laifuffukanmu da abin da ka tilasta mu a kansa na sihiri. Kuma Allah ne Mafi alheri, kumaMafi wanzuwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle mũ, mun yi ĩmãni da Ubangijinmu dõmin Ya gãfarta mana laifuffukanmu da abin da ka tĩlasta mu a kansa na sihiri. Kuma Allah ne Mafi alhẽri, kumaMafi wanzuwa |