Quran with Hausa translation - Surah Ta-Ha ayat 78 - طه - Page - Juz 16
﴿فَأَتۡبَعَهُمۡ فِرۡعَوۡنُ بِجُنُودِهِۦ فَغَشِيَهُم مِّنَ ٱلۡيَمِّ مَا غَشِيَهُمۡ ﴾
[طه: 78]
﴿فأتبعهم فرعون بجنوده فغشيهم من اليم ما غشيهم﴾ [طه: 78]
Abubakar Mahmood Jummi Sai Fir'auna ya bi su game da rundunarsa. Sai abin da ya rufe su daga teku ya rufe su |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai Fir'auna ya bi su game da rundunarsa. Sai abin da ya rufe su daga teku ya rufe su |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai Fir'auna ya bi su game da rundunarsa. Sai abin da ya rufe su daga tẽku ya rufe su |