Quran with Hausa translation - Surah Ta-Ha ayat 77 - طه - Page - Juz 16
﴿وَلَقَدۡ أَوۡحَيۡنَآ إِلَىٰ مُوسَىٰٓ أَنۡ أَسۡرِ بِعِبَادِي فَٱضۡرِبۡ لَهُمۡ طَرِيقٗا فِي ٱلۡبَحۡرِ يَبَسٗا لَّا تَخَٰفُ دَرَكٗا وَلَا تَخۡشَىٰ ﴾
[طه: 77]
﴿ولقد أوحينا إلى موسى أن أسر بعبادي فاضرب لهم طريقا في البحر﴾ [طه: 77]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle ne haƙiƙa Mun yi wahayi zuwa ga Musa cewa, "Ka yi tafiyar dare da bayiNa. Sa'an nan ka doka musu hanya a cikin teku tana ƙeƙasasshiya, ba ka tsoron riska, kuma ba ka fargabar nutsewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne haƙiƙa Mun yi wahayi zuwa ga Musa cewa, "Ka yi tafiyar dare da bayiNa. Sa'an nan ka doka musu hanya a cikin teku tana ƙeƙasasshiya, ba ka tsoron riskuwa, kuma ba ka fargabar nutsewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne haƙĩƙa Mun yi wahayi zuwa ga Mũsã cẽwa, "Ka yi tafiyar dare da bãyiNa. Sa'an nan ka dõka musu hanya a cikin tẽku tana ƙẽƙasasshiya, bã ka tsõron riskuwa, kuma bã ka fargabar nutsẽwa |