Quran with Hausa translation - Surah Ta-Ha ayat 85 - طه - Page - Juz 16
﴿قَالَ فَإِنَّا قَدۡ فَتَنَّا قَوۡمَكَ مِنۢ بَعۡدِكَ وَأَضَلَّهُمُ ٱلسَّامِرِيُّ ﴾
[طه: 85]
﴿قال فإنا قد فتنا قومك من بعدك وأضلهم السامري﴾ [طه: 85]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ce: "To, lalle ne, haƙiƙa, Mun fitini, mutanenka daga bayanka, kuma samiri ya ɓatar da su |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "To, lalle ne, haƙiƙa, Mun fitini, mutanenka daga bayanka, kuma samiri ya ɓatar da su |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "To, lalle ne, haƙĩƙa, Mun fitini, mutãnenka daga bayãnka, kuma sãmiri ya ɓatar da su |