Quran with Hausa translation - Surah Ta-Ha ayat 86 - طه - Page - Juz 16
﴿فَرَجَعَ مُوسَىٰٓ إِلَىٰ قَوۡمِهِۦ غَضۡبَٰنَ أَسِفٗاۚ قَالَ يَٰقَوۡمِ أَلَمۡ يَعِدۡكُمۡ رَبُّكُمۡ وَعۡدًا حَسَنًاۚ أَفَطَالَ عَلَيۡكُمُ ٱلۡعَهۡدُ أَمۡ أَرَدتُّمۡ أَن يَحِلَّ عَلَيۡكُمۡ غَضَبٞ مِّن رَّبِّكُمۡ فَأَخۡلَفۡتُم مَّوۡعِدِي ﴾
[طه: 86]
﴿فرجع موسى إلى قومه غضبان أسفا قال ياقوم ألم يعدكم ربكم وعدا﴾ [طه: 86]
Abubakar Mahmood Jummi Sai Musa ya koma zuwa ga mutanensa yana mai hushi, mai baƙin ciki, ya ce: "Ya mutanena! shin, Ubangijinku bai yi muku wa'adi ba, wa'adi mai kyau? Shin, lokacin ya yi tsawo a kanku ne, ko kun yi nufi ne wani hushi ya sauka a kanku daga Ubangijinku, saboda haka kuka saɓa wa alkawarina |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai Musa ya koma zuwa ga mutanensa yana mai hushi, mai baƙin ciki, ya ce: "Ya mutanena! shin, Ubangijinku bai yi muku wa'adi ba, wa'adi mai kyau? Shin, lokacin ya yi tsawo a kanku ne, ko kun yi nufi ne wani hushi ya sauka a kanku daga Ubangijinku, saboda haka kuka saɓa wa alkawarina |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai Mũsã ya kõma zuwa ga mutãnensa yanã mai hushi, mai baƙin ciki, ya ce: "Yã mutãnẽna! shin, Ubangijinku bai yi muku wa'adi ba, wa'adi mai kyau? Shin, lõkacin ya yi tsãwo a kanku ne, kõ kun yi nufi ne wani hushi ya sauka a kanku daga Ubangijinku, sabõda haka kuka sãɓã wa alkawarĩna |