Quran with Hausa translation - Surah Ta-Ha ayat 87 - طه - Page - Juz 16
﴿قَالُواْ مَآ أَخۡلَفۡنَا مَوۡعِدَكَ بِمَلۡكِنَا وَلَٰكِنَّا حُمِّلۡنَآ أَوۡزَارٗا مِّن زِينَةِ ٱلۡقَوۡمِ فَقَذَفۡنَٰهَا فَكَذَٰلِكَ أَلۡقَى ٱلسَّامِرِيُّ ﴾
[طه: 87]
﴿قالوا ما أخلفنا موعدك بملكنا ولكنا حملنا أوزارا من زينة القوم فقذفناها﴾ [طه: 87]
Abubakar Mahmood Jummi Suka ce: "Ba mu saɓa wa alkawarinka* ba da ikonmu kuma amma an ɗora mana waɗansu kaya masu nauyi daga abin ƙawar mutanen ne, sai muka jefar da su. Sa'an nan kamar haka ne samiri ya jefa |
Abubakar Mahmoud Gumi Suka ce: "Ba mu saɓa wa alkawarinka ba da ikonmu kuma amma an ɗora mana waɗansu kaya masu nauyi daga abin ƙawar mutanen ne, sai muka jefar da su. Sa'an nan kamar haka ne samiri ya jefa |
Abubakar Mahmoud Gumi Suka ce: "Ba mu sãɓa wa alkawarinka ba da ĩkonmu kuma amma an ɗõra mana waɗansu kãya masu nauyi daga abin ƙawar mutãnen ne, sai muka jẽfar da su. Sa'an nan kamar haka ne sãmiri ya jẽfa |