Quran with Hausa translation - Surah Ta-Ha ayat 91 - طه - Page - Juz 16
﴿قَالُواْ لَن نَّبۡرَحَ عَلَيۡهِ عَٰكِفِينَ حَتَّىٰ يَرۡجِعَ إِلَيۡنَا مُوسَىٰ ﴾
[طه: 91]
﴿قالوا لن نبرح عليه عاكفين حتى يرجع إلينا موسى﴾ [طه: 91]
Abubakar Mahmood Jummi Suka ce ba zamu gushe ba muna bauta a gareshi ba har sai Musa dawo |
Abubakar Mahmoud Gumi Suka ce: "Ba za mu gushe ba faufau a kansa muna masu lazimta, sai Musa ya komo zuwa gare mu |
Abubakar Mahmoud Gumi Suka ce: "Ba zã mu gushe ba faufau a kansa munã mãsu lazimta, sai Mũsã ya kõmo zuwa gare mu |