Quran with Hausa translation - Surah Ta-Ha ayat 92 - طه - Page - Juz 16
﴿قَالَ يَٰهَٰرُونُ مَا مَنَعَكَ إِذۡ رَأَيۡتَهُمۡ ضَلُّوٓاْ ﴾
[طه: 92]
﴿قال ياهارون ما منعك إذ رأيتهم ضلوا﴾ [طه: 92]
Abubakar Mahmood Jummi (Musa) ya ce: "Ya Haruna! Me ya hane ka, sa'ad da kagan su sun ɓace |
Abubakar Mahmoud Gumi (Musa) ya ce: "Ya Haruna! Me ya hane ka, sa'ad da kagan su sun ɓace |
Abubakar Mahmoud Gumi (Mũsã) ya ce: "Yã Hãrũna! Mẽ ya hane ka, sa'ad da kagan su sun ɓace |