Quran with Hausa translation - Surah Ta-Ha ayat 94 - طه - Page - Juz 16
﴿قَالَ يَبۡنَؤُمَّ لَا تَأۡخُذۡ بِلِحۡيَتِي وَلَا بِرَأۡسِيٓۖ إِنِّي خَشِيتُ أَن تَقُولَ فَرَّقۡتَ بَيۡنَ بَنِيٓ إِسۡرَٰٓءِيلَ وَلَمۡ تَرۡقُبۡ قَوۡلِي ﴾
[طه: 94]
﴿قال يبنؤم لا تأخذ بلحيتي ولا برأسي إني خشيت أن تقول فرقت﴾ [طه: 94]
Abubakar Mahmood Jummi (Haruna) ya ce: "Ya ɗan'uwana! Kada ka yi kamu ga gemuna ko ga kaina. Lalle ni, na ji tsoron ka ce: Ka rarraba a tsakanin Bani Isra'ila kuma ba ka tsare maganata ba |
Abubakar Mahmoud Gumi (Haruna) ya ce: "Ya ɗan'uwana! Kada ka yi kamu ga gemuna ko ga kaina. Lalle ni, na ji tsoron ka ce: Ka rarraba a tsakanin Bani Isra'ila kuma ba ka tsare maganata ba |
Abubakar Mahmoud Gumi (Hãrũna) ya ce: "Yã ɗãn'uwãna! Kada ka yi kãmu ga gẽmũna kõ ga kaina. Lalle nĩ, nã ji tsõron ka ce: Ka rarraba a tsakãnin Banĩ Isrã'ĩla kuma ba ka tsare maganata ba |