Quran with Hausa translation - Surah Ta-Ha ayat 93 - طه - Page - Juz 16
﴿أَلَّا تَتَّبِعَنِۖ أَفَعَصَيۡتَ أَمۡرِي ﴾
[طه: 93]
﴿ألا تتبعن أفعصيت أمري﴾ [طه: 93]
Abubakar Mahmood Jummi Ba ka bi ni ba! Shin, to, ka saɓa wa umarnina ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Ba ka bi ni ba! Shin, to, ka saɓa wa umurnina ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Ba ka bĩ ni ba! Shin, to, ka sãɓã wa umurnina ne |