Quran with Hausa translation - Surah Ta-Ha ayat 99 - طه - Page - Juz 16
﴿كَذَٰلِكَ نَقُصُّ عَلَيۡكَ مِنۡ أَنۢبَآءِ مَا قَدۡ سَبَقَۚ وَقَدۡ ءَاتَيۡنَٰكَ مِن لَّدُنَّا ذِكۡرٗا ﴾
[طه: 99]
﴿كذلك نقص عليك من أنباء ما قد سبق وقد آتيناك من لدنا﴾ [طه: 99]
Abubakar Mahmood Jummi Kamar wancan ne Muke labartawa* a gare ka, daga labaran abin da ya gabata, alhali kuwa haƙiƙa, Mun ba ka zikiri (Alƙur'ani) daga gun Mu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kamar wancan ne Muke labartawa a gare ka, daga labaran abin da ya gabata, alhali kuwa haƙiƙa, Mun ba ka zikiri (Alƙur'ani) daga gunMu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kamar wancan ne Muke lãbartãwa a gare ka, daga lãbãran abin da ya gabãta, alhãli kuwa haƙĩƙa, Mun bã ka zikiri (Alƙur'ãni) daga gunMu |