Quran with Hausa translation - Surah Al-Anbiya’ ayat 103 - الأنبيَاء - Page - Juz 17
﴿لَا يَحۡزُنُهُمُ ٱلۡفَزَعُ ٱلۡأَكۡبَرُ وَتَتَلَقَّىٰهُمُ ٱلۡمَلَٰٓئِكَةُ هَٰذَا يَوۡمُكُمُ ٱلَّذِي كُنتُمۡ تُوعَدُونَ ﴾
[الأنبيَاء: 103]
﴿لا يحزنهم الفزع الأكبر وتتلقاهم الملائكة هذا يومكم الذي كنتم توعدون﴾ [الأنبيَاء: 103]
Abubakar Mahmood Jummi Firgitar nan mafi girma, ba za ta baƙanta musu rai ba. Kuma mala'iku na yi musu maraba (suna cewa) "Wannan yininku ne wanda kuka kasance ana yi muku wa'adi da shi |
Abubakar Mahmoud Gumi Firgitar nan mafi girma, ba za ta baƙanta musu rai ba. Kuma mala'iku na yi musu maraba (suna cewa) "Wannan yininku ne wanda kuka kasance ana yi muku wa'adi da shi |
Abubakar Mahmoud Gumi Firgitar nan mafi girma, bã zã ta baƙantã musu rai ba. Kuma malã'iku na yi musu marãba (sunã cẽwa) "Wannan yininku nẽ wanda kuka kasance anã yi muku wa'adi da shi |