Quran with Hausa translation - Surah Al-Anbiya’ ayat 102 - الأنبيَاء - Page - Juz 17
﴿لَا يَسۡمَعُونَ حَسِيسَهَاۖ وَهُمۡ فِي مَا ٱشۡتَهَتۡ أَنفُسُهُمۡ خَٰلِدُونَ ﴾
[الأنبيَاء: 102]
﴿لا يسمعون حسيسها وهم في ما اشتهت أنفسهم خالدون﴾ [الأنبيَاء: 102]
| Abubakar Mahmood Jummi Ba su jin sautin motsinta alhali kuwa su madawwamane a cikin abin da rayukansu suka yi marmarinsa |
| Abubakar Mahmoud Gumi Ba su jin sautin motsinta alhali kuwa su madawwamane a cikin abin da rayukansu suka yi marmarinsa |
| Abubakar Mahmoud Gumi Bã su jin sautin mõtsinta alhãli kuwa sũ madawwamãne a cikin abin da rãyukansu suka yi marmarinsa |