Quran with Hausa translation - Surah Al-Anbiya’ ayat 111 - الأنبيَاء - Page - Juz 17
﴿وَإِنۡ أَدۡرِي لَعَلَّهُۥ فِتۡنَةٞ لَّكُمۡ وَمَتَٰعٌ إِلَىٰ حِينٖ ﴾
[الأنبيَاء: 111]
﴿وإن أدري لعله فتنة لكم ومتاع إلى حين﴾ [الأنبيَاء: 111]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ban sani ba, tsammaninsa ya zama fitina a gare ku, ko kuma don jin daɗi, zuwa ga wani ɗan lokaci |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ban sani ba, tsammaninsa ya zama fitina a gare ku, ko kuma don jin daɗi, zuwa ga wani ɗan lokaci |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ban sani ba, tsammãninsa ya zama fitina a gare ku, kõ kuma don jin dãɗi, zuwa ga wani ɗan lõkaci |