Quran with Hausa translation - Surah Al-Anbiya’ ayat 110 - الأنبيَاء - Page - Juz 17
﴿إِنَّهُۥ يَعۡلَمُ ٱلۡجَهۡرَ مِنَ ٱلۡقَوۡلِ وَيَعۡلَمُ مَا تَكۡتُمُونَ ﴾
[الأنبيَاء: 110]
﴿إنه يعلم الجهر من القول ويعلم ما تكتمون﴾ [الأنبيَاء: 110]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne Shi (Allah) Yana sanin bayyane daga magana, kuma Yana sanin abin da kuke ɓoyewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne Shi (Allah) Yana sanin bayyane daga magana, kuma Yana sanin abin da kuke ɓoyewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne Shĩ (Allah) Yanã sanin bayyane daga magana, kuma Yanã sanin abin da kuke ɓõyẽwa |