Quran with Hausa translation - Surah Al-Anbiya’ ayat 21 - الأنبيَاء - Page - Juz 17
﴿أَمِ ٱتَّخَذُوٓاْ ءَالِهَةٗ مِّنَ ٱلۡأَرۡضِ هُمۡ يُنشِرُونَ ﴾ 
[الأنبيَاء: 21]
﴿أم اتخذوا آلهة من الأرض هم ينشرون﴾ [الأنبيَاء: 21]
| Abubakar Mahmood Jummi Ko (kafirai) sun riƙi waɗansu abubuwan bautawa ne ga ƙasa, su ne masu tayarwa (gare su)  | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Ko (kafirai) sun riƙi waɗansu abubuwan bautawa ne ga ƙasa, su ne masu tayarwa (gare su)  | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Kõ (kãfirai) sun riƙi waɗansu abũbuwan bautãwa ne ga ƙasã, su ne mãsu tãyarwa (gare su)  |