Quran with Hausa translation - Surah Al-Anbiya’ ayat 29 - الأنبيَاء - Page - Juz 17
﴿۞ وَمَن يَقُلۡ مِنۡهُمۡ إِنِّيٓ إِلَٰهٞ مِّن دُونِهِۦ فَذَٰلِكَ نَجۡزِيهِ جَهَنَّمَۚ كَذَٰلِكَ نَجۡزِي ٱلظَّٰلِمِينَ ﴾
[الأنبيَاء: 29]
﴿ومن يقل منهم إني إله من دونه فذلك نجزيه جهنم كذلك نجزي﴾ [الأنبيَاء: 29]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma wanda ya ce daga gare su, "Lalle ni abin bautawa ne baicinSa," to, wannan Muna saka masa da, Jahannama. Kamar haka Muke saka wa azzalumai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wanda ya ce daga gare su, "Lalle ni abin bautawa ne baicinSa," to, wannan Muna saka masa da, Jahannama. Kamar haka Muke saka wa azzalumai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wanda ya ce daga gare su, "Lalle nĩ abin bautãwa ne baicinSa," to, wannan Munã sãkã masa da, Jahannama. Kamar haka Muke sãkã wa azzãlumai |