Quran with Hausa translation - Surah Al-Anbiya’ ayat 28 - الأنبيَاء - Page - Juz 17
﴿يَعۡلَمُ مَا بَيۡنَ أَيۡدِيهِمۡ وَمَا خَلۡفَهُمۡ وَلَا يَشۡفَعُونَ إِلَّا لِمَنِ ٱرۡتَضَىٰ وَهُم مِّنۡ خَشۡيَتِهِۦ مُشۡفِقُونَ ﴾
[الأنبيَاء: 28]
﴿يعلم ما بين أيديهم وما خلفهم ولا يشفعون إلا لمن ارتضى وهم﴾ [الأنبيَاء: 28]
Abubakar Mahmood Jummi Yana sanin abin da yake gaba gare su da abin da yake a bayansu, kuma ba su yin ceto face ga wanda Ya yarda, kuma sumasu sauna ne saboda tsoron Sa |
Abubakar Mahmoud Gumi Yana sanin abin da yake gaba gare su da abin da yake a bayansu, kuma ba su yin ceto face ga wanda Ya yarda, kuma sumasu sauna ne saboda tsoronSa |
Abubakar Mahmoud Gumi Yanã sanin abin da yake gaba gare su da abin da yake a bãyansu, kuma bã su yin cẽto fãce ga wanda Ya yarda, kuma sũmasu sauna ne sabõda tsõronSa |