Quran with Hausa translation - Surah Al-Anbiya’ ayat 33 - الأنبيَاء - Page - Juz 17
﴿وَهُوَ ٱلَّذِي خَلَقَ ٱلَّيۡلَ وَٱلنَّهَارَ وَٱلشَّمۡسَ وَٱلۡقَمَرَۖ كُلّٞ فِي فَلَكٖ يَسۡبَحُونَ ﴾
[الأنبيَاء: 33]
﴿وهو الذي خلق الليل والنهار والشمس والقمر كل في فلك يسبحون﴾ [الأنبيَاء: 33]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma shi ne wanda Ya halitta dare da yini da rana da wata dukansu* a cikin wani sarari suKe iyo |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma shi ne wanda Ya halitta dare da yini da rana da wata dukansu a cikin wani sarari suKe iyo |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma shĩ ne wanda Ya halitta dare da yini da rãnã da watã dukansu a cikin wani sarari suKe iyo |