Quran with Hausa translation - Surah Al-Anbiya’ ayat 34 - الأنبيَاء - Page - Juz 17
﴿وَمَا جَعَلۡنَا لِبَشَرٖ مِّن قَبۡلِكَ ٱلۡخُلۡدَۖ أَفَإِيْن مِّتَّ فَهُمُ ٱلۡخَٰلِدُونَ ﴾
[الأنبيَاء: 34]
﴿وما جعلنا لبشر من قبلك الخلد أفإن مت فهم الخالدون﴾ [الأنبيَاء: 34]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ba Mu sanya dawwama ga wani mutum ba, a gabaninka. Shin to idan ka mutu to su ne madawwama |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ba Mu sanya dawwama ga wani mutum ba, a gabaninka. Shin to idan ka mutu to su ne madawwama |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ba Mu sanya dawwama ga wani mutum ba, a gabãninka. Shin to idan ka mutu to sũ ne madawwama |