Quran with Hausa translation - Surah Al-Anbiya’ ayat 35 - الأنبيَاء - Page - Juz 17
﴿كُلُّ نَفۡسٖ ذَآئِقَةُ ٱلۡمَوۡتِۗ وَنَبۡلُوكُم بِٱلشَّرِّ وَٱلۡخَيۡرِ فِتۡنَةٗۖ وَإِلَيۡنَا تُرۡجَعُونَ ﴾
[الأنبيَاء: 35]
﴿كل نفس ذائقة الموت ونبلوكم بالشر والخير فتنة وإلينا ترجعون﴾ [الأنبيَاء: 35]
Abubakar Mahmood Jummi Kowane rai mai ɗanɗanar mutuwa ne. Kuma Muna jarraba ku da sharri da alheri domin fitina. Kuma zuwa gare Mu ake mayar da ku |
Abubakar Mahmoud Gumi Kowane rai mai ɗanɗanar mutuwa ne. Kuma Muna jarraba ku da sharri da alheri domin fitina. Kuma zuwa gare Mu ake mayar da ku |
Abubakar Mahmoud Gumi Kõwane rai mai ɗanɗanar mutuwa ne. Kuma Munã jarraba ku da sharri da alhẽri dõmin fitina. Kuma zuwa gare Mu ake mayar da ku |