Quran with Hausa translation - Surah Al-Anbiya’ ayat 36 - الأنبيَاء - Page - Juz 17
﴿وَإِذَا رَءَاكَ ٱلَّذِينَ كَفَرُوٓاْ إِن يَتَّخِذُونَكَ إِلَّا هُزُوًا أَهَٰذَا ٱلَّذِي يَذۡكُرُ ءَالِهَتَكُمۡ وَهُم بِذِكۡرِ ٱلرَّحۡمَٰنِ هُمۡ كَٰفِرُونَ ﴾
[الأنبيَاء: 36]
﴿وإذا رآك الذين كفروا إن يتخذونك إلا هزوا أهذا الذي يذكر آلهتكم﴾ [الأنبيَاء: 36]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma idan waɗanda suka kafirta suka gan ka, ba su riƙon ka face da izgili (suna cewa), "Shin, wannan ne ke ambatar gumakanku?" Alhali kuwa su, ga ambatar Mai rahama, masu kafirta ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan waɗanda suka kafirta suka gan ka, ba su riƙon ka face da izgili (suna cewa), "Shin, wannan ne ke ambatar gumakanku?" Alhali kuwa su, ga ambatar Mai rahama, masu kafirta ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan waɗanda suka kãfirta suka gan ka, bã su riƙon ka fãce da izgili (sunã cẽwa), "Shin, wannan ne ke ambatar gumãkanku?" Alhãli kuwa sũ, ga ambatar Mai rahama, mãsu kãfirta ne |