Quran with Hausa translation - Surah Al-Anbiya’ ayat 37 - الأنبيَاء - Page - Juz 17
﴿خُلِقَ ٱلۡإِنسَٰنُ مِنۡ عَجَلٖۚ سَأُوْرِيكُمۡ ءَايَٰتِي فَلَا تَسۡتَعۡجِلُونِ ﴾
[الأنبيَاء: 37]
﴿خلق الإنسان من عجل سأريكم آياتي فلا تستعجلون﴾ [الأنبيَاء: 37]
Abubakar Mahmood Jummi An halitta mutum daga gaggawa, zan nuna muku ayoyiNa. Saboda haka kada ku nemiyin gaggawa |
Abubakar Mahmoud Gumi An halitta mutum daga gaggawa, zan nuna muku ayoyiNa. Saboda haka kada ku nemiyin gaggawa |
Abubakar Mahmoud Gumi An halitta mutum daga gaggãwa, zan nũna muku ãyõyiNa. Sabõda haka kada ku nẽmiyin gaggãwa |