Quran with Hausa translation - Surah Al-Anbiya’ ayat 45 - الأنبيَاء - Page - Juz 17
﴿قُلۡ إِنَّمَآ أُنذِرُكُم بِٱلۡوَحۡيِۚ وَلَا يَسۡمَعُ ٱلصُّمُّ ٱلدُّعَآءَ إِذَا مَا يُنذَرُونَ ﴾
[الأنبيَاء: 45]
﴿قل إنما أنذركم بالوحي ولا يسمع الصم الدعاء إذا ما ينذرون﴾ [الأنبيَاء: 45]
Abubakar Mahmood Jummi Ka ce: "Abin sani, ina yi muku gargaɗi kawai da wahayi," kuma kurma ba ya jin kira a lokacin da ake yi musu gargaɗi |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Abin sani, ina yi muku gargaɗi kawai da wahayi," kuma kurma ba ya jin kira a lokacin da ake yi musu gargaɗi |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Abin sani, inã yi muku gargaɗi kawai da wahayi," kuma kurma ba ya jin kira a lõkacin da ake yi musu gargaɗi |