Quran with Hausa translation - Surah Al-Anbiya’ ayat 50 - الأنبيَاء - Page - Juz 17
﴿وَهَٰذَا ذِكۡرٞ مُّبَارَكٌ أَنزَلۡنَٰهُۚ أَفَأَنتُمۡ لَهُۥ مُنكِرُونَ ﴾
[الأنبيَاء: 50]
﴿وهذا ذكر مبارك أنـزلناه أفأنتم له منكرون﴾ [الأنبيَاء: 50]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma wannan ambato ne mai albarka Mun saukar da shi. Shin, to, ku masu musu ne gare shi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wannan ambato ne mai albarka Mun saukar da shi. Shin, to, ku masu musu ne gare shi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wannan ambato ne mai albarka Mun saukar da shi. Shin, to, kũ mãsu musu ne gare shi |