Quran with Hausa translation - Surah Al-Anbiya’ ayat 51 - الأنبيَاء - Page - Juz 17
﴿۞ وَلَقَدۡ ءَاتَيۡنَآ إِبۡرَٰهِيمَ رُشۡدَهُۥ مِن قَبۡلُ وَكُنَّا بِهِۦ عَٰلِمِينَ ﴾
[الأنبيَاء: 51]
﴿ولقد آتينا إبراهيم رشده من قبل وكنا به عالمين﴾ [الأنبيَاء: 51]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle haƙiƙa Mun kawo wa Ibrahim shiryuwarsa daga gabani, kuma Mun kasance Masana gare shi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle haƙiƙa Mun kawo wa Ibrahim shiryuwarsa daga gabani, kuma Mun kasance Masana gare shi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle haƙĩƙa Mun kãwo wa Ibrãhĩm shiryuwarsa daga gabãni, kuma Mun kasance Masana gare shi |