Quran with Hausa translation - Surah Al-Anbiya’ ayat 49 - الأنبيَاء - Page - Juz 17
﴿ٱلَّذِينَ يَخۡشَوۡنَ رَبَّهُم بِٱلۡغَيۡبِ وَهُم مِّنَ ٱلسَّاعَةِ مُشۡفِقُونَ ﴾
[الأنبيَاء: 49]
﴿الذين يخشون ربهم بالغيب وهم من الساعة مشفقون﴾ [الأنبيَاء: 49]
Abubakar Mahmood Jummi Waɗanda suke tsaron Ubangijinsu a fake, alhali kuwa su, masu sauna ne daga Sa'a |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗanda suke tsaron Ubangijinsu a fake, alhali kuwa su, masu sauna ne daga Sa'a |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗanda suke tsãron Ubangijinsu a fake, alhãli kuwa sũ, mãsu sauna ne daga Sa'a |