Quran with Hausa translation - Surah Al-Anbiya’ ayat 63 - الأنبيَاء - Page - Juz 17
﴿قَالَ بَلۡ فَعَلَهُۥ كَبِيرُهُمۡ هَٰذَا فَسۡـَٔلُوهُمۡ إِن كَانُواْ يَنطِقُونَ ﴾
[الأنبيَاء: 63]
﴿قال بل فعله كبيرهم هذا فاسألوهم إن كانوا ينطقون﴾ [الأنبيَاء: 63]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ce: "A'a, babbansu, wannan, shi ya aikata, shi. Sai ku tambaye su idan sun kasance suna yin magana |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "A'a, babbansu, wannan, shi ya aikata, shi. Sai ku tambaye su idan sun kasance suna yin magana |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Ã'a, babbansu, wannan, shĩ ya aikata, shi. Sai ku tambaye su idan sun kasance sunã yin magana |