Quran with Hausa translation - Surah Al-Anbiya’ ayat 62 - الأنبيَاء - Page - Juz 17
﴿قَالُوٓاْ ءَأَنتَ فَعَلۡتَ هَٰذَا بِـَٔالِهَتِنَا يَٰٓإِبۡرَٰهِيمُ ﴾
[الأنبيَاء: 62]
﴿قالوا أأنت فعلت هذا بآلهتنا ياإبراهيم﴾ [الأنبيَاء: 62]
| Abubakar Mahmood Jummi Suka ce: "Shin kai ne ka aikata wannan ga gumakanmu? Ya Ibrahim |
| Abubakar Mahmoud Gumi Suka ce: "Shin kai ne ka aikata wannan ga gumakanmu? Ya Ibrahim |
| Abubakar Mahmoud Gumi Suka ce: "Shin kai ne ka aikata wannan ga gumãkanmu? Yã Ibrahĩm |