Quran with Hausa translation - Surah Al-Anbiya’ ayat 70 - الأنبيَاء - Page - Juz 17
﴿وَأَرَادُواْ بِهِۦ كَيۡدٗا فَجَعَلۡنَٰهُمُ ٱلۡأَخۡسَرِينَ ﴾
[الأنبيَاء: 70]
﴿وأرادوا به كيدا فجعلناهم الأخسرين﴾ [الأنبيَاء: 70]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma suka yi nufin wani mugun shiri da shi, sai Mukasanya su mafiya hasara |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suka yi nufin wani mugun shiri da shi, sai Mukasanya su mafiya hasara |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suka yi nufin wani mũgun shiri da shi, sai Mukasanya su mafiya hasãra |