Quran with Hausa translation - Surah Al-Anbiya’ ayat 71 - الأنبيَاء - Page - Juz 17
﴿وَنَجَّيۡنَٰهُ وَلُوطًا إِلَى ٱلۡأَرۡضِ ٱلَّتِي بَٰرَكۡنَا فِيهَا لِلۡعَٰلَمِينَ ﴾
[الأنبيَاء: 71]
﴿ونجيناه ولوطا إلى الأرض التي باركنا فيها للعالمين﴾ [الأنبيَاء: 71]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Muka tserar da shi da Luɗu zuwa ga ƙasar nan wadda Muka sanya albarka a cikinta ga talikai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Muka tserar da shi da Luɗu zuwa ga ƙasar nan wadda Muka sanya albarka a cikinta ga talikai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Muka tsẽrar da shi da Lũɗu zuwa ga ƙasar nan wadda Muka sanya albarka a cikinta ga tãlikai |