Quran with Hausa translation - Surah Al-Anbiya’ ayat 7 - الأنبيَاء - Page - Juz 17
﴿وَمَآ أَرۡسَلۡنَا قَبۡلَكَ إِلَّا رِجَالٗا نُّوحِيٓ إِلَيۡهِمۡۖ فَسۡـَٔلُوٓاْ أَهۡلَ ٱلذِّكۡرِ إِن كُنتُمۡ لَا تَعۡلَمُونَ ﴾
[الأنبيَاء: 7]
﴿وما أرسلنا قبلك إلا رجالا نوحي إليهم فاسألوا أهل الذكر إن كنتم﴾ [الأنبيَاء: 7]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ba Mu aika ba a gabaninka face mazaje, Muna yin wahayi zuwa gare su. Ku tambayi ma'abuta ambato* idan kun kasance ba ku sani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ba Mu aika ba a gabaninka face mazaje, Muna yin wahayi zuwa gare su. Ku tambayi ma'abuta ambato idan kun kasance ba ku sani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ba Mu aika ba a gabãninka fãce mazãje, Munã yin wahayi zuwa gare su. Ku tambayi ma'abũta ambato idan kun kasance ba ku sani ba |