Quran with Hausa translation - Surah Al-Anbiya’ ayat 98 - الأنبيَاء - Page - Juz 17
﴿إِنَّكُمۡ وَمَا تَعۡبُدُونَ مِن دُونِ ٱللَّهِ حَصَبُ جَهَنَّمَ أَنتُمۡ لَهَا وَٰرِدُونَ ﴾
[الأنبيَاء: 98]
﴿إنكم وما تعبدون من دون الله حصب جهنم أنتم لها واردون﴾ [الأنبيَاء: 98]
Abubakar Mahmood Jummi (A ce musu) "Lalle ne, ku da abin* da kuke bautawa, baicin Allah makamashin Jahannama ne. Ku masu tusgawa gare ta ne |
Abubakar Mahmoud Gumi (A ce musu) "Lalle ne, ku da abin da kuke bautawa, baicin Allah makamashin Jahannama ne. Ku masu tusgawa gare ta ne |
Abubakar Mahmoud Gumi (A ce musu) "Lalle ne, kũ da abin da kuke bautãwa, baicin Allah makãmashin Jahannama ne. Kũ mãsu tusgãwa gare ta ne |